MAGANIN MATA YAN SOCIAL MEDIA


YADDA AKE MAGANIN MATA YAN YAUDARA A SOCIAL MEDIA


Akwai wasu mata yan social media da suke yawan turawa mazajen social mediya sako ta Facebook ko ta WhatsApp domin su kamu da Soyayyar su kuma daga karshe su wahalar da samari su gudu.

Yakamata musan dasu kuma muyi hankali da irin su, domin sunada hadari sosai ga rayuwar soshiyal mediya.
TAYA AKE GANE SU???

Dafarko zasu turo maka friend request, bayan ka karbesu wasu daga ciki su suke fara yiwa mutum magana, wasu kuma sai ka musu magana.

Zasu nemi su janyeka da surutu domin su janye hankalin ka, da zarar ka amsa shikenan ka shiga Komar su.

Kullum zaku na hira dasu har su dauke maka hankali, Zakuna waya dasu sometimes kafun ku saba, duk dan su dauke maka hanakali, Wasu har katin waya suke turowa mutum, wasu kudi ta account.

Duk wannan sunayi ne domin su samu su cimma wata manufa tasu akan namiji.

HASASHE

Sukan yi haka ne watakila domin cimma manufar su ta kashe sha'awa ta da namiji.


Ko

Sukan yi haka ne domin Su sanya ka kashe wani kudi akan su wanda yafi karfin abunda suka kashe akan ka, kaga sunyi riba dai, dan Alokacin komai aka fada maka baza kaji ba domin giya ta Soyayya da kasha ta Qarya.

Ko 
Sukan yi haka ne domin Suyi Kidnap naka Domin su dorawa iyayenka Wahala.

Ko 
Sukan yi haka ne Domin Su aureka, Dan Sun Rasa mijin aure watakila ko dan saboda sun tsufa ko basu da hali mai kyau yasa aka ki sauraron su ko wani abu mai kama da haka.
MAGANAIN IRIN WA'YANNAN MATA

Babu wata hanya da zaka iya tsere musu face ka kama kanka, sannan kayi aiki da hankali wajen tantance mutanen da zakai mu'amala dasu ta yanar gizo.
Sannan ka guji bayyana sirrin ka misali: 
Yana Tafiye Tafiye da Kake
Yawan Samun Kudin ka
Irin Wayar da Kake rike dashi
Sanar da Cewa gidan ku akwai kudi
Dadai makamantan irin su.

Daga karshe ina Baka Shawari Da kayi mana subscribe domin samun irin Wadannnan Dama su irin su.

Mun GodePrevious Post Next Post