GOOD NIGHT TEXT MESSAGES ( SAKON SAI DA SAFIYA)

0
 KALAMAN SOYAYYA NA GOODNIGHT


Aika sako ga masoyiya yayin bankwana ma'ana good night love text message hanya ce mai sauƙi wajen bayyana soyayya. Amma kunsan cewa yana ƙara danƙon soyayya? Koda bakwa tare. Yakan iya zama wata hanya ta nuna cewa kana tinanin masoyiyarka da kake so.

Mace tana buƙatar sanin cewa ita ce ta ƙarshe da zuciyar ka take tinawa kafun ka kwanta, duk da haka good night texts zai taimaka sosai wa soyayya.


Ga wasu kalaman soyayya wato good night texts messages domin turawa masoyiya saboda ƙara danƙon soyayya:


1. Sai da safe zuwa ga masoyiyar da ta shigo cikin rayuwata kuma tasa mafarki na ta zamo gaskiya. Bana son ace na farka indai kina Cikin bacci na.

2. Kin san ma'anar wata kalma wai "Wucin Gadi?" Wannan Daren, Wannan Watan da Taurari duk zasu tafi zuwa safiya. Amma kina da masaniyar me zai rage? Soyayyar mu bata da ƙarshe. Masoyiyata, good night."


3. Bazaki gane ba, amma ji nake kamar ina firewa aduk lokacin dana ganki. Inason kallon ki a mafarki na, koda ina tare dake. Sai da Safe My Blood.


4. Ina Jin daɗin zuwan dare a kullum saboda yana saki farin ciki ta hanyar bacci domin hutawa gajiyar safiya kuma ya saki farin ciki. Amma ina murna da na zamo dalilin samun wannan ni'ima taki. Love you!
5. Ina Matuƙar samun natsuwa saboda lokacin dana kashe tare dake. Ke wata baiwar Allah ce da kowa yake burin samu. Ke aminiyata ce. Have a good night's sleep and wonderful dnight's


6. Ina Jin Daɗi idan aka danganta ni dake. Kisa a ranki cewa wani bawan Allah yana ƙaunar ki kuma yana kulawa da soyayyar ki a zuciyar shi fiye da yadda kike tsammani kafun ki kulle idanun ki domin yin baccin dare.

7. Ina Yiwa Allab godiya abisa irin wannar ni'ima ta kyawu da yayi miki. Shekaru da yawa, Soyayyar ki ta sace min ruhina. My lover, I cannot wait to spend the rest of my life with you. "Sleep well."

8. Ina ma Hasken farin watan nan ya nuna miki yadda kike a zuciyata, ina fatan taurarin dake samaniya su nuna miki hanyar zuwa ciki  zuciya ta.

9. Kina da kyau kyakkyawa ta, kuma ina ganin kaina matsayin babban mai Sa'a na samun kamar ki acikin rayuwa ta. Goodnight, my dear, and I wish you a restful night's sleep."

10. Ina samun kwanciyar hankali idan muna hira da dare, sai nai ta fatan ganin ki. I wish you a good night's sleep. Kiyi mafarki mai Daɗi.

11. "I miss going to bed with you and Walking up next to you in the morning." I'm looking forward to returning home safely and falling into your specials arms. Love good night.

12. Bana jin daɗin kwanciya da dare ba tare dake ba, sai naji zuciyata tana danno soyayyar ki, tana sani nemo hanyar gidan ku cikin dare. Amma haka nake bata Haƙuri saboda ke masoyiyata Sai da safe.

13. Fatan da nake mana shine kada mu rabu har abada sannan soyayyar mu girma har zuwa ƙarshen rayuwar mu. Sleep tight.

14. Abar Ƙaunata, kece ƙarshe a cikin zuciya ta kafun na kwanta bacci, " I'm smitten by you. "Good night."
15. Masoyiya, Ina fatan kin wuni lafiya. Abubuwa da yawa sun kasance, amma ina alfahari dake ko yaushe, ina fatan zaki sha bacci mai daɗi, sannan ki sani "You have my heart."

16. My Sweetheart, good night. I'm always thinking about you, and I'm so proud of you to be on my site, Tomorrow, have a fantastic day."

17. Kinada da ɗaukar hankalin mai hange da tinani, ba ƙaramin Sa'a bane kasancewa dake a wannan lokacin, samun farin cikina shine tinanin ki. Have a good night's sleep and pleasant dreams."


18. "My sweetheart, ki kulamin da kanki kamar yadda kika saba a kullum." "You have no idea how much you have brightened my day today."


19. All night, I'm going to think about you! My love, good night Bloody!"


20. Farkawata a ko wace safiya yana da daraja, saboda soyayyar ki dana adana. Goof night, my lovely girl.


21. Ina fata kin gane yadda nake girmama ki dana ke kiran ki da matata: ina so na tabbatar kinsan hakan kafun ki rufe idanuwan ki.


22. Duk Daren daya Shuɗe, ina kaiwa ga kusanci da ranar da zan kiraki Tawa." My queen, goodnight." zan kwanta, amma zanyi fatan idan na tashi, na ganki a gefena.


23. My love, You are one of my best buddies. "Sleep well."

24. Tunda na haɗu dake, ko wace rana ta farin ciki ce agareni. Nakan ji daɗi idan na kalli hoton ki, ki kamanta yadda zanji idan na kalleki a zahiri. You will always be in my heart. Goodnight.”

25. Saboda shigowarki rayuwata, ina Alfaharin samun ki acikinta, ki tabbatar min da soyayyar ki agareni kafun ki kwanta. Sweetheart, I'm going to bed."


26. Nagodewa Allah Daya kawo ki kusa da rayuwata da Farkina. Kina ɗaya daga cikin abunda nafi so a rayuwata. Have a nice dreams.

27. Kinfi kowace mace kyawu a idanuna, Sa'ar samun ki babbar nasara ce agareni, ina Son ki. Have a wonderful night."

28. Kamar yadda ƙaddarar rana yake shine su kasan a lokacin da Allah Yace su kasance. Haka rayuwata Allah Yasa na kasance dake masoyiyata, ina miki fatan bacci mai daɗi.

29. Ko wace dare nakan yi tina nin ki kafun na kwanta, hakan yakan sani jin farin ciki da Shauƙi, and turn my nightmares into pleasant dreams." I love you and wish you a good night!"


30. Shauƙin Ƙaunarki take saka ni kullum haɗuwa dake cikin mafarki na, da baki shigo cikin rayuwata ba, Da bana Murmushi yanxu. My lovely lady, good night."31. Sanin cewa ke tawace yana sani Farin ciki, amma sanin cewa zaki zamo tawa ta har abada zai sani Farin ciki har abada." "Good night, I love you."

32."You are the woman of my dreams" ina fata kema kina kallona a mafarki kamar yadda nake Kallon ki. I'm smitten by you. "Good night, my sweetheart,".

33. Abu ne mai wahala a rabani dake, nayi missing naki sosai. Please accept my best wishes. Warm loves and kisses,".

34. Bari na tabbatar miki, zan kasance tare dake, Na Kareki, kuma na soki har abada, ki kulle idanun ki a hankali, kiyi bacci mai daɗi! "Good night my beautiful!


35. Murmushin ki yafi haske haskaka min zuciya ta, kyawun ki shine nasarata, dan yafi Fure kyau. Now and forever, I love you. Goodnight.”

Ina Fatan Aika mata waɗannan sakon zai saka soyayyar ku ƙarfi ta har abada.

 
A Wurin yin comment please ku aje naku kalaman.

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)