KALAMAN SOYAYYA GUDA 80

0

KALAMAN SOYAYYA NE GUDA 80 MUKA TSARO MUKU DOMIN TABBATAR DA SOYAYYA KU TA GASKIYA.


Jin daɗin soyayya da mace shine ku kasance tare a koda yaushe, sannan kuna buƙatar wasu Wasiƙun soyayya ƙanana domin inganta wannanr soyayyar, these romantic text messages for her will help.


KASHIN FARKO

1. Mutane suna cewa hoto yana nuni da kalmomi masu yawa, amma ni ba abunda na gani sai kalmomi uku: "I Love You"


 2. Ina Kewarki Idan Bakya Kusa dani, Idan Bana tare dake ba abunda nake sai tinanin ki, idan ina tinanin ki sai naji kawai ina son nayi rayuwa dake, idan nayi rayuwa dake shine mafarkina zai zama gaskiya.


3. Naga Cikar kamalar ki, kuma nace ina son ki, yayin da na ga rashin cikar kamalar ki, sai naji na ƙara son ki Sosai!


4. Tinanin na Yana da damar zuwa ko ina ne, amma ina mamakin yadda yake zuwa ga naki tinanin ko da yaushe.


5. Na faɗa soyayya a lokuta da dama saboda ke!


6. Rayuwa Babu ke kamar Karyayyen Alƙalami ne wanda bashida amfani.


7. Kin cancanci mallakar wannar duniyar, Bazan iya baki ita ba, amma zan iya baki duniyata.

8. Kafun Na Hadu Dake, Ban Taba sanin daɗin da ake ji har yasa Murmushi ba!

9. A wasu Lokutan idan ina tinawa dake idan bakya nan, sai nayi Murmushi, sai mutane su min zaton ko na haukace ne!

10. Zuciyata Tana Fara tafiya yawon duniya, da zarar tayi arba da kyawawan idanun ki.

11. Sauraron sassanyar muryarki, shine yake tada hankalin tashin hankalin dake zuciyata, sai naji sanyi a cikin zuciyata.12. Nakan samu nitsuwa sosai idan ina kusa dake.

13. Ina Sonki, badan Yadda kike ba, sai dan yadda nake idan ina tare dake!

14. Zan iya jarraba rayuwa babu ke, amma nasan a hanya zan faɗi Matacce.

15. Ɗaruruwan Zuƙata sunyi kaɗan su ɗauki soyayyar da nake miki.

16. Nakan faɗa soyayya sabuwa a duk lokacin dana kalle ki!

17. Ko da Yaushe kece amsata idan wani ya tambayeni wa nake tinawa.


18. Zan iya haura dutse duk girman shi, kawai dan na haɗu dake, zan iya tafiyar Kilo mita Dubu dan na zauna dake, ke wata jin daɗi ce ga ruhina. Ina son ki.

19. Ke sarauniyar ce a zuciyata; Sakan ɗaya baya wucewa ba tare da nayi tinanin ki ba, Ko da yaushe cikin begen ki nake.

20. Taya Mace ɗaya zata iya Mallakar duk wasu abubuwan da mace ke buƙata na Ƙawatuwa? Kece Mafarkina. Kyakkyawar zuciyar ki da Murmushin ki mai Daɗi sune Mafi kyawun Bangarorin Jikin Ki.21. Lokacin da nace Ina Son Ki, ban faɗa saboda Kawai inajin daɗin kalmar ba, sai dan na tina miki cewa kece abu mafi girman daraja daya taba faruwa dani.

22. Kece Kundin Sirrina, Nayi murna da na samu kamar ki a matsayin abokiyar rayuwata, Babban Nasarata shine na sameki matsayin matata. Ina sonki. My Queen.

23. Abun da kika yiwa zuciyata, taya kika shiga cikin ta Sosai haka? Kin tsayar min da tinani na, Ina Farin ciki da Soyayyar ki.

24. Na Godewa Allah da wasu suka yasar dani, ke kuma kika tsince ni, kina nuna min soyayya.

25. Kece Ɗaya Tilo a rayuwata da kike da muhimmanci a zuciyata.

26. Na Roƙi Allah Ya Bani Mace Ta Gari, Sai ya bani wacce ta zamo Aminiyata ta gaskiya, Wacce ta ƙware a soyayya, ta samu lambar yabo ta kulawa, kuma ta zamo wacce bazan iya rayuwa ba ita ba, Na gode da kika zama tawa.

27. Ina son na ɗauni soymu zuwa wani mataki masoyiyata, wato matakin nasara, dan bazan iya morewa duniyata babu ke ba, zaki Aure ni?

28. Muta sun ce, Ana fadawa soyayya ne sau ɗaya, amma ba gaskiya bane, duk lokacin dana kalle ki, ina sake faɗawa sabuwar soyayya.


KASHI NA BIYU

1. Barka Da Safiya Kyakkyawa.

2. Tashi dake a zuciyata shine Kyakkyawan lokacina a rana.

3. Tinanin ki nake. I hope you’re having a great day.

4. Ina son Kyakkyawan Murmushin ki.

5. I can’t wait to be back by your side.

6. Babu abun da nafi so a yanxu kamar ganin Kyakkyawan Murmushin Ki.

7. Da zan Iya Da na aika miki da Kiss Ta Waya.

8. Kawai inason na faɗa miki yadda nake farin cikin ke tawa ce.

9. I usually don’t get attached too easily, but that changed when I met you my love.

10. Haɗuwa dake ya canja min gabaɗaya rayuwata zuwa kyakkyawa.

11. I can’t wait to see what our future holds together my blood.

12. Ina son na zauna a kusa dake, na ƙare rayuwata dake, forever.

13. Ba abun da zai sani farin ciki har abada kamar samun ki tare dani.

14 Together, we can get through anything. Just remember that sweetheart.

15. Ina Son Ki. Wannan itace kaɗai hanyar da zan iya kamanta miki yadda nake ji a kanki.

16. Baby You are by far my favorite hello and the worst good bye.


17. Bana son ta san rayuwar da babu ke acikin ta.

18. Bana tinanin zan iya kulawa da wata kamar yadda nake kula dake.

19 You are on my mind every minute of every day.

20 I can’t stop thinking about how amazing of a woman you are.

21. Your determination makes me proud to call you mine.

22. Acikin Sautin Muryar ki akwai wani power dake sa rayuwata daɗi.

23. Rayuwata baza ta taba zamowa mai kyau ba babu ke.

24. I miss you, ina fatan na ganki kusa dani yanxu. 
25. Babu wani nisa da zai sa nayi nesa dake.

26. Ban taba zaton rayuwata za tayi daɗi ba, ina farin ciki da kika zamo dalili.

27. I would climb a thousand mountains and swim across the sea just to see your smiling face.

28. I’m glad I wished on that shooting star so long ago because it gave me you, you're the girl of my dreams.

29. Your beauty – inside and out – still astonishes me.

30. Kece bangaren jikina wanda nayi rashin sa.

31. Yadda kike gani, ni kawai mutum ɗaya ne, Amma yadda nake gani ke duniya ta ce.

32. Farin cikin ki shine mafi nisa da muhimmanci agareni fiye da nawa.

33. Watarana. Zan so na rike hannun ki, sannan na kalli kyawawan idanun ki nace "Mun yi Nasara".

34. I love how you bring out the very best in me.

35. Ban taba jin irin abunda nake ji akan ki ba tunda nake.

36. I love how I can just be myself around you and know you will never judge me.

37. Ki sani, yadda nake ƙaunar ki, haka nake son kwalliyar ki, haka nake son Kallon ki.


38. You blow me away with your kindness and ambition.

39. Bayan duk wannan tsawon lokacin, har yanxu nakan jini kamar sabon ango idan na kalle ki.

40. Ba abun da yake sani farin ciki fiye da lokacin da nake tare dake.

41 Could you stop being so amazing please? You’re blowing my mind!

42. Soyayyar ki rahama ce agare ni.

43. Bazan iya zama jarumi ba, amma zan kare ki a ko wani lokaci.


44. Na Tsani Bacin ranki, saboda bana son ganin ki haka.

45. Idan rayuwa tamin zafi, kawai sai na tina ina da ke a cikin rayuwata, take nake jin dai dai.

46. You inspire me to be the best person I can be, and I can’t thank you enough for that.

47. Thank you for just being who you are

48. Gaskiya kece hasken rayuwata, idan na shiga halin duhu, kece kike fito dani.

49. Akwai abubuwa da dama da zan iya faɗa akan adadin yadda nake kula dake, amma abun da kawai zai isar da saƙon shine: Bazan Taba Zama wani batare dake ba!
 
50. Together is where we belong, and I can’t imagine it any other way.Zaku Iya Ajiye Naku Saƙon Kuma. Sannan kada ku manta Kuyi Subscribe domin samun wasu sabbi.


Muna Godiya.🙏🏻

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)