SIRRIKA 21 DAKE SAKA SOYAYYA JIMAWA

0
SIRRIKA 21 DAKE SAKA SOYAYYA ƘARKO (JIMAWA)

Dangantaka irin ta soyayya tana da wuyar sha'ani wajen gudanar da ita, musamman idan Aka samu banbanci ta wasu fuskoki tsakanin Saurayi da Budurwa. Duk da haka, ba abu ne mai wahala ka kula da soyayya har ta zamo mai ƙarfi, Abu ne mai sauƙi ka fara soyayya, amma abu ne mai wuya ka iya maintaining Soyayyar har tayi nisa, ba kowa ke iyawa bane.


Mafi yawan mu muna iya maintaining na dangantaka tsakanin mu da iyayen mu, duk wuya duk É—aci kuma har abada. Kunsan dalili? Saboda bama iya hakuri da masoyan mu irin Yadda muke hakuri da iyayen mu. Kodashike, masoyan mu ba iyayen mu bane haka ma iyayen namu. 

Anan Ƙasa wasu abubuwa ne guda 21 wato sirrika da zasu iya taimakawa dangantaka ta soyayya Æ™arfi, daÉ—i, da SauÆ™i. 


1. Kada kuna yawan wasa koda yaushe. Kuyi ƙoƙari wajen gujewa yarinta mai yawa. Ba koda yaushe ake wasa a cikin soyayya ba.


2. Kuyi ƙoƙari wajen Controlling na "Kishi" duk ƙarfin soyayyar ku. Idan har bakwa iya riƙe kishin ku ga junan ku, to zaku na creating wasu Problems a tsakanin ku wanda zai iya janyo rabuwar ku. Kuma ba'a son haka.


3. Ka yi mata yabo idan tayi maka kyauta duk ƙanƙantar kyautar koda kuwa kyautar batai maka ba. wataran zaka tina da wannar kyautar kuma tasa ka farin ciki. A soyayya ba'a rena kyau.
 

4. Kada ku É—au junan ku da wasa koda kun saba to ku daina. Ko ku rage.




5. Kada Kuna Maganganun da basu dace ba a tsakanin ku, idan kuma kuna yi to ku taƙaita kada yayi yawa domin haka yana janyo ɗaukewar Shauƙi da wuri.


6. Ku kiyaye yawan iko ko gadara a tsakanin. Ku zama kuna da iko da juna. The moment one of you becomes more controlling, you’ll take advantage and abuse each other.





7. Kada kuna chanjawa juna fuska lokaci daya babu dalili.


8. Ku kasance cikin nuna Matuƙar Muhimmancin junan ku.



9. Kuna tinani da Ƙwaƙwalen ku, kada koda yaushe kuna shawari da zuciyar ku a cikin soyayya. Saboda Shauƙin soyayya zai iya ingizaka (being TOO affectionate, or being TOO angry, being TOO jealous etc).


10. Ka kasance a duk inda Ta buƙace ka, koda zata lauye akan bata buƙatar ka. (your job is to feel it without the other person saying it).






11. Koda yaushe kuna yarda da juna, In Ba Haka ba Matsaloli, kishi da tsoro zasu iya kwaba muku lissafi.


12. Kuna Magance Matsalolin Ku acikin kwanciyar hankali mai makon rabuwa da juna, É—aga murya, faÉ—a da Cece-kuce a ko wani lokaci.


13. Kuna nuna Soyayya da Qauna sosai. Wannan yana da muhimmanci musamman acikin soyayyar da ta É—au tsawon lokaci. Kada jimawar ku tare yasa ku daina nunawa juna soyayya kamar farkon farawar ku.


14. Kabar Naka Buƙatar Dan Ita. Zata ji daɗi kuma bazata manta dashi ba forever.


15. Ka nunawa duk mai shiga ysakanin ku gaskiyar soyayyar ka akan ta.






16. Ku fahimci junan ku koda baku hadu akan yarda da wani abu ba. Ma'ana Koda kun samu banbancin Ra'ayi.


17. Be positive and happy. Ba wanda yake son budurwa ko saurayi wanda koda yaushe yana cikin fada, mita, musu for lame reasons.


18. Be on the same level of maturity. I'm not saying you should be mature to make it work. You can both be immature and work it out. However, a mature person cannot in anyway stay long term with an immature one.



19. Kullum kuna cigaba, koda yaushe kuna samo sabbin dabarun soyayya domin inganta jin daÉ—in soyayyar ku.


20. Cuddle often.


21. Most importantly, BE YOURSELF.


22. Kuyi subscribe na wannan page É—in. Muna godiya

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)